PG - Zauna

Zauna lafiya
Kinada kyau baby gaskiya
Bakida tamka a duniya
Ki yarda inzamo miki kariya
Baby Zauna lafiya dan kiniya kwalliya
Bakida tamka a duniya kuma gashi kinada tarbiya

(Fara ba faraba)
(Baka ba bakaba)
(Kyakyawa ba mummunaba)
(Gata ba gajeraba)
(Gata ba doguwaba)
(Gata bame kibaba)

Written by:
Usman Abdullahi

Publisher:
Lyrics © O/B/O DistroKid

Lyrics powered by Lyric Find